Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Pages

Breaking News:

latest

An Sami Sabbin Nade-Nade A Fadar Sarkin Yamman Katsina Hakimin Faskarin Katsina

Daga Awwal Jibril 'Yankara A  Ranar Talata 3/12/2024 Sarkin Yamman Katsina Injiniya Alh. Aminu Tukur Usman Saidu Faskari Hak...


Daga Awwal Jibril 'Yankara

A  Ranar Talata 3/12/2024
Sarkin Yamman Katsina Injiniya Alh. Aminu Tukur Usman Saidu Faskari
Hakimin Faskari
Yanada Masu Unguwani har Guda Goma a Fadar sa da ke Cikin Garin Faskari a Jihar Katsina
Nadin na Masu Unguwani ya biyo bayan Rasuwar tsafin Masu ruke da Unguwanin ne
Shiya sa aka nada Makwafin Wandan da aka rasa din

Masu Unguwani da aka na sun hada
1.Mal Rabiu Mai Unguwar  Tudun Markabu
2. Mustapha Muhammad Mai Unguwar Zamfaraea
3. Malam Adamu Mai Unguwar Kogon Kura
4. Mal Sagir Ahmad Mau Unguwar Danzagi
5. Abdullah Tambai Mai Unguwar Ung.Dan Boka
SAURAN SUNHADA DA
6. Mamuda Haruna Mai Unguwar Nasarawa ta Kudu
7. Alh Umaru Husaini Mai Unguwar Dan Maural
8. Abubakar Abdullah Mai Unguwar Kadisau ta Kudu
9. Lawal Sabo Mai Unguwar Bakin Kasuwa Faskari
10. Malam Samaila Ado Mai Unguwar Ung. Dudu
Bayan Kammala nadin Sarkin Yamman Katsina Injiniya Alh Aminu Tukur Usman Saidu Faskari
Hakimin Faskari
Yayi kira ga Masu Unguwani da Suji Tsoran Allah Kuma su Sani Zalunci Haramun ne
Kuma suyi Kokari su ruke amanar Talakawa su,
Domin mukamin Mai Unguwa bafa karamin Mukami ba ne.
Domin Duk Wani Abu da ake San cinmawa to daga Garesu ake farowa.
Sannan Hakimin Faskari ya hori Sabin Masu Unguwani da kada suyi wasa da Sanaoin su da sukayi 
Surike Sanaoin su So sai.
Koni da kuka gani a Wannan Kujerar bana wasa da Kasuwanci 
Domin shi ne zakurufa ma Kan ku Asiri
Ba sai kun Matsa ma Wandan da kuke Shugaban taba.
Sannan kusani bana nada ku bane Dan ku rinka Amso Kudi Kuna Kawoman a'a Ina da Sana'a
Ni bana Aike a amsoman Kudi Wajen Kowa Kuma Dan Haka bazan Aiko kowa gareku ba.
Daya daga Cikin Masu Unguwani dayake Godiya a madadin Sauran ya Gode ma Hakimin bisa Naminin kokarin dayayi Wajen mada Masu Sarautu a gidanen su bayan Rasuwar Mahaifan su,
Kuma zasuyi iya iyawar su Wajen kawo cigaba a masarautu Na su.

Shima anasa Jawabin Sakataren Sarkin Yamman Katsina
Malam Hamisu Faskari
Ya Gode ma Hakimin bisa Naminin kokarin dayayi na Basu cikarkar Dama Wajen Gudanar da aikin Masarautar
Haka zalika ya Gode ma Gwamnan Jihar Katsina Malam Dukko Randa bisa Kula da yakeyi da Masu Unguwani na Basu Naira Dubu Goma Duk Wata

No comments