A Ranar Talata 3/12/2024 Mai Girma Sarkin Yamman Katsina Injiniya Alh Aminu Tukur Usman Saidu Hakimin Faskari Ya nada Malam Rabi...
A Ranar Talata 3/12/2024
Mai Girma Sarkin Yamman Katsina Injiniya Alh Aminu Tukur Usman Saidu
Hakimin Faskari
Ya nada Malam Rabiu Yahaiya (Information)
Sakataren Yada Labarai na Karamar Hukumar Faskari ta Jihar Katsina
A Matsayin Mai Unguwar
A Unguwar Tudun Markabu da ke Cikin Garin Faskari a Jihar Katsina
Sarkin Yamman Katsina ya nada Malam Rabiu Yahaiya (Information)
Bisa Chan-Chantarsa da Gogewar sa duk Da Bai Gaji Sarautar ba,
Amman Sabo da iya Mu'amalarsa da Hakuri da Al-Umma aka ga ya chan-Chanta a nada shi a Wannan Matsayin na Mai Unguwa
Bayan Kammala nadin Mai Unguwar Malam Rabiu Yahaiya Information
Ya Gode ma Hakimin Faskari bisa wanna nadi da ya yi ma su,
Kuma ya yi kira ga Al-Umma da suyi Kokari ayima Juna Adanci da su da Masu mulkin
No comments